Loading Logo

Loading..

QANINA✍?
"Karka yarda Kaci hakkin mutum, karka yarda wani yayi maka Allah ya isa, domin su irin wadan nan abubuwan istigifari baya maganin su dole sai meshi ya yafewa mutum sannan Allah ya tseratar da kai".

Ina maka fatan Alkairi Qanina.

Signed.
Buhari Mai'unguwa Bkd.

image
image