Shakka Babu Maigirma Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Kaduna Rt Hon Yusuf Ibrahim Zalani Kachira Tuta Domin Idan Harkar Siyasane Da Chigaban Matasa Da Al'umma Baki Ɗaya Idan Azo Gareka Saidai A ɗiga Ɗan Ba Karɓar Lambar Yabo A London Akan Harkar Siyasa Bana Ɗan Jagaliya Bane