Assalamu Alaikum
Warahmatullahi
Wabarakatuhu
Innalillahi wainna ilaihirraajiuun Allah
Munsamu labarin wani
Bawan Allah wanda baasan
Kowayeba daniya tayi masa
Zafi yana buqatar mutuwa
Yakwanta Agaban mota kwantaina tatakeshi
Har lahira sakamakon zafin rayuwa
Yakashe kansa yana kafiri wannan
Al, amari yafarune akan titin zaria road
Daidai dangoro lokacinda mukaje gurin
Baafi awa 2 dayiba muna Addua
Allah yasa mufi qarfin zuciyarmu
Allah yasa muyi kyakykyawan qarshe
Wannan abu yafaru ranar asabar19/08/2023
DAGA HABIBU COMMANDER KANO SMG