Kedelig
Dette opslag har fået omfattende feedback fra brugere for at være monotont og alt for gentagende. Pi network update 🚨🧏
Pi sunce dolene kowa ya ƙara comfirm wallet nashi matukar kanaso suyi maka migration dakuma second migration yanda abin yake idan kasan kana zargin wani yasan phasphress ɗinka kokuma kasan ka sakashi a wani website daban to wannan update ɗin nakane
Amma koda baka saka phasphress ɗinka ako ina ba to dolene kaje kayi comfirm wallet ɗinka saboda idan kayi shine zai nuna musu cewa lalle ka shirya kuma ka saka wallet wacce ka yarda da ita,kuma zasu sami tabbacin mai account ɗin yana raye
Idan kuma kasan ka saka phasphress ɗinka a wani waje da baka yarda dashiba to saika buɗe sabuwar wallet sannan kaje kayi comfirm da kuma migration saboda gujewa scammers sannan ka adana sabon phasphress ɗin a gurinda ka yarda dashi sannan kuma ka ajiye tsohon phasphress ɗin shima saboda tsaro, saboda phasphress ba abin wasa bane sannan kasan kalar mutanen da zakana ba wayarka
Ga waɗanda basu san yanda Zasuyi ba ga secreen shot nan a ƙasa daga step 1 har zuwa ƙarshe kada amanta kowa yaje ya duba ya tabbatar kowanne step yana green,idan kaje mainnet checklist a step 3 idan ka chanza wallet ma'ana idan kanaso ka chanza wallet tofa idan kaje kayi comfirm na sabuwar wallet ɗin to dole saika sake zuwa step 6 kayi sabon migration akula sosai kada ayi kuskure step 9 kawai yake ba a green ba indai basuyi maka migration ba amma dolene sai daga step 1 to 8 ya zama green kafin suyi maka migration
Sannan kuma idan kayi comfirm wallet zasu tura maka code watau Otp a email ɗinka wanda kayi Verified ɗinshi a pi ɗin domin su tabbatar kaine ba wani ba duk don saboda tsaro
Allah yasa mudace 🙏