HAKURI DA QADDARA
Ibnul Qayyim (Rh) ya ce: Yin Hakuri Wajibi ne bisa ijma'in malamai, kuma shi rabin imani ne, domin imani yanki biyu ne, yankin hakuri da yankin godiya, duk wanda ya lizimci hakuri, to ba zai yi fushi da qaddara ba ko fada da ita, ko da kuwa qaddarar mai radadi ce a ranshi.
مدارج السالكين ٢/١٥٢