https://referral.playbux.co/?ref=C859YvHgHLd
Playbux Airdrop
Playbux zasu rabar da token dinsu $PBUX har guda 10,000,000. Playbux Metaverse project ne daya samu goyon bayan BINANCE LABS, VISA da BNB CHAIN, WING BANK, TRUE MONEY, MONEY SMART, da sauransu. Idan mutum ya chika dukkan task nasu, zasu bashi tickets guda goma (1, wannan tickets din shine zaisa ya samu token dinsu nan gaba. Basuyi launching na token din ba, sai nan gaba.
ALURA: YIN TASK DIN BASHINE YAKE BADA TABBACHIN SAMUN AIRDROP DIN BA. AMMA DUK MUTUM DAYA DAKA GAYYATA ZASU BAKA TOKEN DINSU NA PBUX GUDA DAYA.
YANDA AKE YIN TASK DINSU.
📌 Zakuyi rijista (sign-up) da dasu. Zan saka link dinsu a comment.
📌 Zakuyi login X (twitter) dinku. Dole twitter account dinku ya kasance yayi samada wata shida (6) da budewa.
📌 Zakuyi accepting terms dinsu.
📌 Zakuyi following dinsu a X (twitter).
📌 Zakuyi repost na post dinsu.
Domin samun wasu airdrops din, zakuyi following wasu daga chikin partners dinsu akan X: VaperWallet, Sport2Win, Bet45 da Toadie.
Shikenan! Sai kuyi claiming na lottery tickets dinku guda goma (1, ku jira sanarwa ta gaba.
