*MENENE PROTOCOL v23.0 ZAI IYA YI ?* 🤔🤔 🤔
Bayan k'arin tsaro, sauri, ingancin Nodes wannan version din zaiyi abubuwa kamar haka:👇👇👇
👉Za'a iya k'irk'irar DEX akansa, tare da Swapping, liquid Pools, AMM, Dex Trading, ds.
👉Za'a iya yin Real World Asset *(RWA)* tokenization. Kamar su Real estate, stokes, commodities, ds akansa.
👉Zai bada damar k'irk'irar Dapp, DiFi, Smart Contracts, Gaming Apps, ds.
👉 Za'a d'ora NFTs, Staking and Rewards, Lending and Borrowing, auto payments systems, ds akansa.
👉 Features na cikin Pi Browser kamar su, launchpad, Vibe Code AI duk zasu koma aiki akansa.
🔥Kai tsaye bazamu iya fadin yawa abinda v23.0 zai iya yi ba, sai dai kawai abunda muga gani. Update zuwa wannan version din ya sauya iyin gani-ganinda wasu wanda ba Pioneers ba suke yiwa Pi Network.
*PI PRO AREWA*
Comrade MMBello





