Loading Logo

Loading..

32 w ยทTranslate

Follow me Nigerian Pioneers
Follow Hausa Pioneers
Follow me All Global Pioneers

Pi Network ๐Ÿ”ฅ
Saki Reshe... Kama Ganye... (001)
Tarihi ya nuna kalmar pi ta samo asali tun shekaru 4k da suka gabata daga "Girkawa" da mutanen kasar "Egypt", sun fara amafani da ita wajen dai-dai ta lissafi mai sarฦ™aฦ™iya a lokacin. Fomuler ta lissafin pi guda uku ce, akwai;
1) Radio. 2) Circle. 3) Diameter.
~ ๐‘ช๐’Š๐’“๐’„๐’๐’† : a lissafin pi circle radio magnetic indicator ne RMI, shine mai hada kan lissafi a takaice. Ma'ana yana juya Compass ya wakilci asalin lissafin da da ake kai "Magnetic Bearing" (M kenan, wato alamar maganadisu ta radio RMI yayin lissafi kuma shine mafita daya ga gazawar ADF
~ ๐‘ซ๐’Š๐’‚๐’Ž๐’†๐’•๐’†๐’“ : a lissafi pi shine yake rarraba lissafin dama babban aikin diameter shine auna nisa daga gefen wannan da'irar zuwa wancen "passing through the center of figure or body" kuma idan ka rabashi da circomference zai baka lissafin pi na 3.14156
~ ๐‘น๐’‚๐’…๐’Š๐’ : a lissafin pi inpedance Network Calculator (INC) ne, dama kun san aikinsa shine mai kama tashoshin labarai akan iska ta hanyar wani tools ko ma'auni da ake kira Pi-matching. Ana amfani dashi ta RF (Frequency Radio) wajen samar da sabbin da'irori na microwave, wannan tsarin yanawa manyan cibiyoyi matukar amfani wajen aikace aikace da habaka na'urorin su na lantarki.
๐‘ณ๐’Š๐’”๐’”๐’‚๐’‡๐’Š๐’ ๐‘ท๐’Š...
shine yake kawo dai-daito da warware kokonto akan ko wane irin lissafi a fadin duniya, Tun daga kan gine-gine, ฦ™ere-ฦ™ere, da aune-aune, da lanฦ™washe-lanฦ™washe.
~Manyan mathematician na duniya...
irinsu; isaac newton, fibonacci, barry simon, carl, pythagoras, gerolamo, archimedes. dss... Sunfi kowa sanin abinda kalmar pi ta kunsa, kuma sunyi rubutu masu manyan ma'anoni akanta, ta hanyar bayyana amfaninta da warware wasu daga cikin sarฦ™aฦ™iyar ta.
Yawanci duk abinda zasu samar daga babu suna calculatoin dinsu da circle ne karami ko babba, shi kuma circle duk girman sa ko kankantar sa 360ยฐ ne sannan babbar formuler ne a lissafin pi. Don haka zaka iya auna faษ—in duniya ko sararin samaniya da lissafin pi ta hanyar amfani da circle practically.
๐‘ป๐’‚๐’”๐’Š๐’“๐’Š๐’ ๐‘ณ๐’Š๐’”๐’”๐’‚๐’‡๐’Š๐’Š๐’ ๐‘ท๐’Š... ๐‘จ ๐‘บ๐’„๐’Š๐’†๐’๐’„๐’†.
Haka kuma suma malaman (science) idan suka cire lissafin pi a iliminsu babu inda binciken nasu zaije...
Malaman kimiyya" na (science) suna amfani da lissafin pi a sararin samaniya domin gano ciki da waje na yankuna da ake zaune ta Longitude & Latitude. Kuma suna amfani da lissafin pi don ฦ™i'diddige tsawon lokacin da za'a dauka "Exoplanet" wajen kewayen tauraro, da kuma gano ko yana cikin yankin da zaa iya zama.
Sannan suna yin solving "Hydrogen Atom" da lissafin pi a yanzu, wanda ada da lissafin (kuntun) sukeyi, amma basu taba samun dai-daito ba saida suka fara solving na HA da lissafin pi. Ana solving lissafin pi da dicimal fomuler sai jirgi ya motsa haka ita kanta na'urar (reda) mai lalubo jirgin daya ษ“ata ko mai ฦ™oฦ™arin yin kutse da lissafin pi aka ฦ™ir-ฦ™ireta. Haka kuma ana nemo "shortest distance" tsakanin point da plane da lissafin pi, musam man idan jirgi biyu sukai clashing.
๐‘ป๐’‚๐’”๐’Š๐’“๐’Š๐’ ๐‘ณ๐’Š๐’”๐’”๐’‚๐’‡๐’Š๐’ ๐‘ท๐’Š... ๐‘พ๐’‚๐’‹๐’†๐’ ๐‘ฎ๐’Š๐’๐’†-๐‘ฎ๐’Š๐’๐’†.
Architecture suna amfani da lissafin pi wajen zana diagram na manyan benayen dake cikin manyan buranen duniya.
Tayaya ake amfani da lissafin pi...
Wajen gini ? Lissafin pi yana taka muhimmiyar rawa wajen gine gine ta hanyar iya lissafi, ma'auni, siffofi, tatancewa, madauru, lankwasa, da kuma kididdiga, idan babu formuler ta lissafin pi wannan gine ginen da da gadojin duk bazasu yuyu ba.
๐‘ป๐’‚๐’”๐’Š๐’“๐’Š๐’ ๐‘ณ๐’Š๐’”๐’”๐’‚๐’‡๐’Š๐’ ๐‘ท๐’Š ๐‘ฎ๐’‚ ๐‘ด๐’‚๐’๐’‚๐’Ž๐’‚๐’Š.
Uwa uba malaman addini suna amfani da lissafin pi wajen hisabi da tauraruwar (alpha) mai siffar akuya, wanda M. "alkawarizimi" ya fara fitar da lissafin ta. Lissafin pi shine yakeda cikakken yanci da zaka iya ko wane irin lissafi dashi ka fita lafiya, don haka ilimin lissafin pi akan idon manyam masana yake a duniya. Saboda basuda wata babbar formuler ta lissafi kamar pi shiyasa suke mata take da the...
"The Highest Technology Of Calculation"
Ana amfani da lissafin pi wajen gina gadoji, majami'u, da'ira, mahada, pyramid, da kuma
refineries.
๐‘ป๐’–๐’”๐’‰๐’†๐’ ๐‘ญ๐’‚๐’“๐’‚ ๐‘ฎ๐’Š๐’๐’Š๐’ ๐‘ท๐’Š ๐‘ต๐’†๐’•๐’˜๐’๐’“๐’Œ.
An dora "code" pi network project akan blockchain din stellar consensus protocol SCP, duk wanda yasan blockchain ษ—in stellar yasan ta kware wajen chanza kudin kasashe da standard value na current rate, Ana amfani da steller wajen tura kudi suzo a cradit card.
~ Blockchain din stellar ya samu ne daga rukunin gidauniyoyi na taima-kekeniya, ma'ana ba tada shaidar mallakar wani mutun ko wasu rukuni,

image