AYYUKAN ZUMUNTA!
Me za ka yi wa danginka?
1. Ka san su
2. Ziyartar su
3. Yi mu su addu'a
4. Biyan buƙatun su (gwargwado)
5. Ba su sadaka
6. Ba su kyauta
7. Amsa gayyatar su
8. Duba su idan ba su da lafiya
9. Bibiyar halin da suke ciki
10. Tarayya da taya su a halin farin ciki
11. Tarayya da su da nema musu mafita a halin damuwa da baƙin ciki
12. Yi mu uzuri a kan kurakuransu tare da yafiya
13. Sakar mu su fuska
14. Tausasa mu su mu'amala
Gwargwadon yadda ka tsaya da waɗannan gwargwadon qualifications ɗin ka a matsayin mai sadar da zumunci! Gwargwadon abin da ka tauye, gwargwadon yadda ka yanke zumunci! Allah Ya taimake mu!