Loading Logo

بارگذاری..

1551 نکته ها 2 د

Barka mu D sfy
MURYOYIN WADANDA AKA YAUDARA - AZABAR AIKI DA FANSHO

Sun ba da shekaru 35 na rayuwarsu. Me Najeriya ta ba su a maimako?

1. Fansho kamar kudin bara.
2. Barazana idan sun ce wani abu.
3. Amma a wannan karon, ba su kaɗai bane.

Daga yunwa zuwa ƙasƙanci da tozarci — ku saurari gaskiya kai tsaye daga bakin jami’an ‘yan sanda da kansu.

🎥 Kalla. Yi Share. Ka Shirya.

📅 21 ga Yuli
✊🏽 #policepensionprotest
✊🏽 #pencommustgo
✊🏽 #karfinjamaa