Loading Logo

ื˜ื•ืขืŸ..

15 ื ืงื•ื“ื•ืชยท 3 w

Pi network update ๐Ÿšจ๐Ÿง

Pi sunce dolene kowa ya ฦ™ara comfirm wallet nashi matukar kanaso suyi maka migration dakuma second migration yanda abin yake idan kasan kana zargin wani yasan phasphress ษ—inka kokuma kasan ka sakashi a wani website daban to wannan update ษ—in nakane

Amma koda baka saka phasphress ษ—inka ako ina ba to dolene kaje kayi comfirm wallet ษ—inka saboda idan kayi shine zai nuna musu cewa lalle ka shirya kuma ka saka wallet wacce ka yarda da ita,kuma zasu sami tabbacin mai account ษ—in yana raye

Idan kuma kasan ka saka phasphress ษ—inka a wani waje da baka yarda dashiba to saika buษ—e sabuwar wallet sannan kaje kayi comfirm da kuma migration saboda gujewa scammers sannan ka adana sabon phasphress ษ—in a gurinda ka yarda dashi sannan kuma ka ajiye tsohon phasphress ษ—in shima saboda tsaro, saboda phasphress ba abin wasa bane sannan kasan kalar mutanen da zakana ba wayarka

Ga waษ—anda basu san yanda Zasuyi ba ga secreen shot nan a ฦ™asa daga step 1 har zuwa ฦ™arshe kada amanta kowa yaje ya duba ya tabbatar kowanne step yana green,idan kaje mainnet checklist a step 3 idan ka chanza wallet ma'ana idan kanaso ka chanza wallet tofa idan kaje kayi comfirm na sabuwar wallet ษ—in to dole saika sake zuwa step 6 kayi sabon migration akula sosai kada ayi kuskure step 9 kawai yake ba a green ba indai basuyi maka migration ba amma dolene sai daga step 1 to 8 ya zama green kafin suyi maka migration

Sannan kuma idan kayi comfirm wallet zasu tura maka code watau Otp a email ษ—inka wanda kayi Verified ษ—inshi a pi ษ—in domin su tabbatar kaine ba wani ba duk don saboda tsaro

Allah yasa mudace ๐Ÿ™