Loading Logo

로딩중..

6 포인트들· 2 년

Alhamdullillah!
Yau an saki Ma haifin mamanmu (Kakanmu) Wanda aka kama a shanono LG bayan shafe wata biyu a hannun Yan ta'adda.
Alhamdullillah.