Loading Logo

로딩중..

82 포인트들 1 와이

Daga cikin istigfarin da Manzon Allah (SAW) yake yi a sujudarsa yakan ce: "Ya Allah Ka gafarta min zunubina gaba ɗayan shi; ƙarami da babba, na farko da na ƙarshe, na sarari da na ɓoye"

image