*Allah sarki MTFE*
*A duniya yanzu tana daga cikin hanyoyin da miliyoyin jama'a suke amfana tana daga cikin manyan hanyoyin samar da kudade a internet*
*Amma kuma a yanzu dai babu wata harka da aka zubawa ido kowacce rana wasu jiran ranar da za'a ce harkar ta lalace sukeyi*
*A koda yaushe wasu jiran mummunan labari suke akan harkar*
*Masu jira Allah kasa su chigaba da jira har karshen rayuwarsu*
*Mu dai bamu da tsimi bamu da dabara a wannan kasuwanchin namu sai Allah shi kuma rike shi muke rokon ya iya mana bamu da iyawa bamu da karfi bamu da dabara sai na ubangiji ????*




