Loading Logo

加载中..

161 积分 1 是 ·翻译

Kamar dai yadda nahiyoyi suka tabbatar juyin mulki ya tabbata a Niger. Muna rokon Allah Ya kawar da fitina Ya kuma saita al'amurra cikin sauki

image