WAI HAUSAWA SUKACE DUK WANDA KAGA KAZA TAYI KWANCI AMURHUN GIDANSA TO JARRABAWA TA SAMESHI
Abin ya kai matuka arewacin Nigeria wacca ita take ciyar da nigeriar kanta ,arewacin nigeria sun shiga wani yanayi na babu bakomai bane duk mutumin da kaganshi yana tafiya atiti wallahi tunaninshi abincine baida wani tunani da ya wuce ni yunwa nakeji kasashe sunaci gaba matukar cigaba anata kere keren abubuwanda yan kasar zasuji dadi amma mu an kyalemu da masara da shinkafa innalillahi wa inna ilahi raji un kaga mutum shikadai yana tafiya yana waige yana tafiya yana magana ba kowa akusa dashi wannan rayiwar da muka tsinci kanmu lahaulawalaku
지루한
이 게시물은 단조롭고 지나치게 반복적이라는 이유로 사용자들로부터 많은 피드백을 받았습니다.