Loading Logo

āϞ⧋āĻĄ āĻšāĻšā§āϛ⧇..

1 Y ¡āĻ…āύ⧁āĻŦāĻžāĻĻ āĻ•āϰāĻž

Yadda za'a yi:

1. Zamu dauki wannan link 👇 zuwa Mises browser 👇

https://wen.exchange/earlyaccess/UNQ0EZ

2. Sai mu taba wajen connect, muyi sign in da wallet din mu, idan baka taba yin transaction na Ethereum ba zasu nuna maka ba zai yi ba (you are not eligible).

3. Idan ka wuce wajen, zaka ga wajen connect da Twitter sai kayi, kayi authorizing.

4. Sai a taba wajen Discord ayi joining, adawo a taba check in.

5. Za'a ga wajen (enter) a kasa sai a taba wajen. Shike nan an gama first part na Airdrop din.

Zaka ga zasu ce sun baka 400 WEN token. Wannan WEN din ba shine na Solana ba, wannan daban ne.

Sai ka dauki referral link ko code din ka, ka bayar ma wasu ma su shiga ta sanadin ka.

Second part na Airdrop din zai zo yau ko gobe, in sha Allah.

Domin samun video yanda akeyin register mun ajiye a group namun na telegram https://t.me/Arewablockchain1