Mawaki sannan mai shirya finafinai a Arewacin Nigeria nayi karatun boko da na addinin islama bahaushe ne ni ma zauni jahar adamawa a jimeta ina da saukin kai da sabo cikin sauki da mutane
Jarumin Tiktok a Najeriya da ake kira ''Mai Wushirya'' zai bi Murja Ibrahim Kunya gidan gidan yari bayan da kotu ta zarge su da laifin batsa a shafin Tiktok.
Shugaban kasa muhammadu buhari ya karawa takardar 200 tsawon rai nan da kwana 60 Allah yasa hakan ya zama Alkhairi garemu baki daya yanzu karfe 3:15 ne na ranar 16/02/2023