Loading Logo

Naglo-load..

45 Mga puntos· 2 taon

Shugaban kasa muhammadu buhari ya karawa takardar 200 tsawon rai nan da kwana 60 Allah yasa hakan ya zama Alkhairi garemu baki daya yanzu karfe 3:15 ne na ranar 16/02/2023

image