Rahotonni da dama daga wasu mazauna k@sar Kamaru, sun nuna cewa akwai wasu al'amura na rashin y@dda, da suke faruwa a fadar shugaban k@sar, inda wasu suka bayyana mana da cewa tun dazu da yamma soj©ji sun k©ri mutane daga yankin da fadar shugaban kasar take.
Amma har zuwa yanzu ba'a san ainahin hakikanin abunda ke faruwa a cikin fadar shugaban kasar ba.
#nasirtahir959
@everyone
#fatan Alkhairi gereku yan uwa da Abokan Arziki Inama kowa barka dadare Allah yasa damu Da al khairin dakecikin sa