Loading Logo

Läser in..

35 Poäng 1 Y ·Kano

Rahotonni da dama daga wasu mazauna k@sar Kamaru, sun nuna cewa akwai wasu al'amura na rashin y@dda, da suke faruwa a fadar shugaban k@sar, inda wasu suka bayyana mana da cewa tun dazu da yamma soj©ji sun k©ri mutane daga yankin da fadar shugaban kasar take.

Amma har zuwa yanzu ba'a san ainahin hakikanin abunda ke faruwa a cikin fadar shugaban kasar ba.

#nasirtahir959
@everyone

image