বিরক্তিকর
এই পোস্টটি একঘেয়েমি এবং অতিরিক্ত পুনরাবৃত্তির জন্য ব্যবহারকারীদের কাছ থেকে ব্যাপক প্রতিক্রিয়া পেয়েছে।Aslm Alkm Inna lillahi wa inna ilaihi rajiioun anwayi gari da labari Mara dadi a makwabciyar kasata wato Niger inda wasu marasa kishin kasa suka hanbarar da Adalin shugaba wato Muhammad bazoum Allah ya kyauta faruwar haka a kasata Nigeria domin nanne ake asalin rashin ko in kula da yan kasa hmmmm rayuwa kenan Allah ya kawo Mana dauki