उबाऊ
यह पोस्ट उबाऊ और अत्यधिक दोहराव के कारण उपयोगकर्ताओं से व्यापक प्रतिक्रिया प्राप्त कर चुकी है।Aslm Alkm Inna lillahi wa inna ilaihi rajiioun anwayi gari da labari Mara dadi a makwabciyar kasata wato Niger inda wasu marasa kishin kasa suka hanbarar da Adalin shugaba wato Muhammad bazoum Allah ya kyauta faruwar haka a kasata Nigeria domin nanne ake asalin rashin ko in kula da yan kasa hmmmm rayuwa kenan Allah ya kawo Mana dauki