SAKON GARGADI DAGA ‘YAN GASKIYA!
Muna kira kai tsaye ga Commissioner of Police na Katsina:
A Saki Anas Muhammad Game da gaggawa!
An kamashi kwanaki 6 da suka wuce saboda zargin yin zanga-zanga akan rashin tsaro da ta’addanci da ke addabar Katsina!
To me ya sa?
A ina neman mafita daga kashe-kashe ya zama laifi?
Ko kuka ma haramun ne?
✊🏽 Zanga-zanga ba laifi bane!
✊🏽 Zanga-zanga YANCI ne!
✊🏽 Ba za a doke mutum a hana shi kuka ba!!
Idan gwamnati ta kasa kare rayuwar mutane, to mutane suna da ikon daga murya!
A SAKI ANAS GAME
#freeanasgame
#danbello
#yangaskiya
