Loading Logo

Naglo-load..

2841 Mga puntos· 12 w

Pi network a halin da pi yake yanzu current price $0.38 ya tashi daga $0.33 zuwa $0.38 support zone nashi shine $0.35 resistance mafi kusa dazai iya taɓawa shine $0.4 zuwa $0.42 to idan yakai wannan resistance ɗin na $0.42 to hakan na nanufin an samu comfirmation na tafiyar shi zuwa $0.5 saboda shine babban resistance ɗinshi na gaba zuwa $0.5 bayan ya tsaya a $0.42 wannan shine Allah yasa mudace

Barkanmu da safiya

image