Loading Logo

로딩중..

203 포인트들· 2 년

Aslm Alkm Inna lillahi wa inna ilaihi rajiioun anwayi gari da labari Mara dadi a makwabciyar kasata wato Niger inda wasu marasa kishin kasa suka hanbarar da Adalin shugaba wato Muhammad bazoum Allah ya kyauta faruwar haka a kasata Nigeria domin nanne ake asalin rashin ko in kula da yan kasa hmmmm rayuwa kenan Allah ya kawo Mana dauki