đŁ Pi core team sun sanarda cewa Pioneers sama da miliyan 3.36 sun tsallake KYC 
 
Ayau Pi core team sun sanar da babban ci gaba da aka samu a tsarin KYC, inda ta tabbatar da cewa sama da mutane miliyan 3.36 daga cikin waÉanda suka kasance a âTentative KYCâ sun wuce cikakken KYC bayan sabuwar tsarin bincike da ta Æaddamar. 
 
Sabon tsarin, wanda yake amfani da fasahar Artificial Intelligence (AI) da manyan bayanai (datasets), yana nazarin bayanan liveness checks da aikace-aikacen KYC domin tabbatar da mutum Éaya ya mallaki account daya da kuma tabbarda cewa asalin Éan adam ne, ba naâura ko fek account ba. 
 
Wannan mataki zezama hanya daga cikin hanyoyin da Pi Core Team zasu ke amfani da shi domin tabbatar da adalci, sahihanci, da tsabtace tsarin KYC cikin sauri. 
 
đą đđđđ 
 
Fiye da mutane miliyan 4.76 da suke a âTentative KYCâ sun samu dama a yanzu ana sake duba KYC dinsu ta wannan sabuwar hanyar. 
 
Daga cikin mutane miliyan 3.36 da suka tsallake akwai  kusan miliyan 2.69 anyi musu migration. 
 
Sauran masu âTentative KYCâ kusan miliyan 3 sukuma za su iya samun damar tsallakewa idan suka sake yin liveness check kamar yadda app Éin ke buÆata. 
 
Pi Core Team ta Æara da cewa yin Active a cikin app Éin na iya taimaka wa wasu processes su tafi da sauri, ciki har da KYC da migration. 
 
đą Idan KYC Éinka yana a âTentativeâ duk sanda suka bukaci kayi liveness to kayi kokari kayi a lokaci domin hakanne zesa ka tsallake. 
 
#2025goals #migration #pinetwork #passphrase #piappstudio #piiscoming #cryptofuture #pincommunity #pinetworkmedia #pihackathon2025
		
 
						 
																	 
			 
			 
			 
			 
			 
			
Charles Egodigwe Egodigwe
supprimer les commentaires
Etes-vous sûr que vous voulez supprimer ce commentaire ?