Loading Logo

ื˜ื•ืขืŸ..

2841 ื ืงื•ื“ื•ืชยท 1 w

๐ŸŸฃ Pi core team sun sanarda cewa Pioneers sama da miliyan 3.36 sun tsallake KYC

Ayau Pi core team sun sanar da babban ci gaba da aka samu a tsarin KYC, inda ta tabbatar da cewa sama da mutane miliyan 3.36 daga cikin waษ—anda suka kasance a โ€œTentative KYCโ€ sun wuce cikakken KYC bayan sabuwar tsarin bincike da ta ฦ™addamar.

Sabon tsarin, wanda yake amfani da fasahar Artificial Intelligence (AI) da manyan bayanai (datasets), yana nazarin bayanan liveness checks da aikace-aikacen KYC domin tabbatar da mutum ษ—aya ya mallaki account daya da kuma tabbarda cewa asalin ษ—an adam ne, ba naโ€™ura ko fek account ba.

Wannan mataki zezama hanya daga cikin hanyoyin da Pi Core Team zasu ke amfani da shi domin tabbatar da adalci, sahihanci, da tsabtace tsarin KYC cikin sauri.

๐ŸŸข ๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰

Fiye da mutane miliyan 4.76 da suke a โ€œTentative KYCโ€ sun samu dama a yanzu ana sake duba KYC dinsu ta wannan sabuwar hanyar.

Daga cikin mutane miliyan 3.36 da suka tsallake akwai kusan miliyan 2.69 anyi musu migration.

Sauran masu โ€œTentative KYCโ€ kusan miliyan 3 sukuma za su iya samun damar tsallakewa idan suka sake yin liveness check kamar yadda app ษ—in ke buฦ™ata.

Pi Core Team ta ฦ™ara da cewa yin Active a cikin app ษ—in na iya taimaka wa wasu processes su tafi da sauri, ciki har da KYC da migration.

๐ŸŸข Idan KYC ษ—inka yana a โ€œTentativeโ€ duk sanda suka bukaci kayi liveness to kayi kokari kayi a lokaci domin hakanne zesa ka tsallake.

#2025goals #migration #pinetwork #passphrase #piappstudio #piiscoming #cryptofuture #pincommunity #pinetworkmedia #pihackathon2025

image