Loading Logo

рд▓реЛрдб рд╣реЛ рд░рд╣рд╛ рд╣реИ..

2841 рдЕрдВрдХ┬╖ 5 w

ЁЯЯг Pi core team sun sanarda cewa Pioneers sama da miliyan 3.36 sun tsallake KYC

Ayau Pi core team sun sanar da babban ci gaba da aka samu a tsarin KYC, inda ta tabbatar da cewa sama da mutane miliyan 3.36 daga cikin wa╔Чanda suka kasance a тАЬTentative KYCтАЭ sun wuce cikakken KYC bayan sabuwar tsarin bincike da ta ╞Щaddamar.

Sabon tsarin, wanda yake amfani da fasahar Artificial Intelligence (AI) da manyan bayanai (datasets), yana nazarin bayanan liveness checks da aikace-aikacen KYC domin tabbatar da mutum ╔Чaya ya mallaki account daya da kuma tabbarda cewa asalin ╔Чan adam ne, ba naтАЩura ko fek account ba.

Wannan mataki zezama hanya daga cikin hanyoyin da Pi Core Team zasu ke amfani da shi domin tabbatar da adalci, sahihanci, da tsabtace tsarin KYC cikin sauri.

ЁЯЯв ЁЯОЙЁЯОЙЁЯОЙЁЯОЙ

Fiye da mutane miliyan 4.76 da suke a тАЬTentative KYCтАЭ sun samu dama a yanzu ana sake duba KYC dinsu ta wannan sabuwar hanyar.

Daga cikin mutane miliyan 3.36 da suka tsallake akwai kusan miliyan 2.69 anyi musu migration.

Sauran masu тАЬTentative KYCтАЭ kusan miliyan 3 sukuma za su iya samun damar tsallakewa idan suka sake yin liveness check kamar yadda app ╔Чin ke bu╞Щata.

Pi Core Team ta ╞Щara da cewa yin Active a cikin app ╔Чin na iya taimaka wa wasu processes su tafi da sauri, ciki har da KYC da migration.

ЁЯЯв Idan KYC ╔Чinka yana a тАЬTentativeтАЭ duk sanda suka bukaci kayi liveness to kayi kokari kayi a lokaci domin hakanne zesa ka tsallake.

#2025goals #migration #pinetwork #passphrase #piappstudio #piiscoming #cryptofuture #pincommunity #pinetworkmedia #pihackathon2025

image